Wanna bidiyo ne da zai maku bayani akan yadda ake samun kuɗi da Amazon KDP kama daga yadda ake bude Amazon kdp da yadda ake ɗaura littafi da yadda za a mallaki littafi ba tare da wani rubutu ba da yadda ake Buɗe Account na Banki domin Karɓan kuɗinka daga Amazon KDP. Kar ku manta da yi mana Subscribe da like da share domin samun sauran darussanmu akan Amazon KDP da ma wasu darussan. Ga mai son shiga wannan aji na koyar da Amazon KDP da Harshen Hausa sai ya shiga nan https://chat.whatsapp.com/EtVahNNhBIt.... Kò kuma a tuntubemu ta wannan lambar +2349066551810. Kuɗin shiga Naira 2000 ne kacal amma fa kari na iya zuwa daga baya ga waɗanda suka yi lattin shiga. 🌹 Hashtags 🌹 #Ahalancy1 #Ahalancytech #amazonkdp #Mubarakeey_TV #adamazango #asindaasin #morelike #mahadytech #ibrahimleveltech #smartphone #kdp #makemoney #Internet #Funnyvideos #Awa24 #Arewa24 #izzar_so_series